[MUSIC] Annur H Abnur "Amintacce " New Song

Saukar da sabuwar wakar Annur H Abnur mai suna "Amintacce"wannan dai sabuwar waka ce da fasihin mawakin ya rera a gareku masoya domin yadda zaka amincewa da soyayya gaskiya ko ta karya. 

Download music here

Share this


0 comments:

Post a Comment