Hausa Musics

[MUSIC] adbul D One “Dani Da Ke” Song

Saukar da sabuwar wakar abdul d one mai taken “Dani Da Ke” new song 2017.
Wannan dai matashin mawaki ne wanda yake waka a shariff studio kar kashin babban mawaki umar m shariff.

Yayi wannan waka ce ta soyayya ga budurwasa wanda baitocin wakar sai dai ka saurara zaka gane sauran

Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button