Thursday, 7 December 2017
[MUSI] sabuwar Wakar Rarara "Kafisu Gaskiya Baba"New Song

Home [MUSI] sabuwar Wakar Rarara "Kafisu Gaskiya Baba"New Song
Ku Tura A Social Media
Saukar da sabuwar wakar dauda adamu kahuta rarara "kafisu Gaskiya Baba".

Yayi wannan waka ce saboda ziyar da shugaba muhammadu buhari yakai a jahar kano wanda xai kwashe kwana biyu a can kano tun daga 6-8 /12/2017.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar

==>kai bani kidan dodo ban gidan wada. 

==> Mu ko yanzu a mayar da wajen zabe. 

==> Gero uban gidan dauro

==> mu sai buhari ko gobe

==> Tsoho ku a ada gaskiya daudo

==> Zabinka ya zamo alkhairi baka barmu munji gobe

==> Mai Gaskiya kamar Lissafi har yanzu bamu samu irinka.


Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: