Wednesday, 6 December 2017
Masu Garkuwa Da Mutane Sun Saki Jarumin Fim Al'Amin Buhari Bayan An Biya Diyyar Naira Dubu 500

Home Masu Garkuwa Da Mutane Sun Saki Jarumin Fim Al'Amin Buhari Bayan An Biya Diyyar Naira Dubu 500
Ku Tura A Social Media


Daga Aliyu Ahmad

Masu garkuwa sun sako jarumin finafinan Hausan nan Al-Amin Buhari bayan an biya Naira dubu 500.

A yayin jin ta bakin Furodusan finanan Hausan nan, Usman Mu'azu ya tabbatarwa da RARIYA  cewa a halin yanzu jarumin yana Abuja, kuma ana sa ran gobe Laraba zai dawo Jos.

Masu garkuwa sun yi garkuwa da jarumin ne a kusa da garin Keffi bayan ya taso daga Abuja zuwa Jos a ranar Lahadin da ta gabata.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: