Wednesday, 27 December 2017
Karanta Hotunan Yadda Tambayoyin Da Masoyan Rahama sadau da sunkayi mata har da Tambaya "ke Budurwa ce "? Amsa "A'a" Karanta

Home Karanta Hotunan Yadda Tambayoyin Da Masoyan Rahama sadau da sunkayi mata har da Tambaya "ke Budurwa ce "? Amsa "A'a" Karanta
Ku Tura A Social Media
Labarinnan da shafin hausaloaded .com ya buga wanda ya watsu kamar wutar daji, watau wanda tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta bayyana cewa, ita ba cikakkiyar budurwa bace fil a leda: ta rasa budurcinta , ya dauki hankulan mutane akaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.

Akan idanmu aka fara tambaya da amsar tsakanin Rahama Sadau da masoyanta aka kuma gamata.

Rahamar ta bayar da mintuna talatin inda tace amata kowace irin tambaya akeso zata bayar da amasa, ranar Asabar din data gabata, mintuna taltin din har suka wuce amma tambayoyi nata kara durarrowa, wannan yasa tadan kara tsawon lokacin.

Anan dukkan tambayoyi da akawa Rahamar ne wadanda ta bayar da amsa, ciki hadda inda ta bayyana cewa ta rasa budurcinta, sau biyu ana tambayarta shin udurcinta na nan ko ya fashe?,

ita kuma tana bayar da amsar cewa "a'a na rasa budurcina".

                            B.           Akwai wasu tambayoyi da amsarsu da basu wuce hudu zuwa biyar ba da basa nan, sannan akwai kuma tambayoyin da aka mata wadanda bata amsasuba saboda lokacin data bayar ya wuce, suma basa nan.

All Image © HTDL

Share this


Author: verified_user

0 Comments: