Friday, 8 December 2017
Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Rahama Sadau A "Happy Birthday Dinta A kasar Cyprus "

Home Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Rahama Sadau A "Happy Birthday Dinta A kasar Cyprus "
Ku Tura A Social Media
Dakataciyyar jarumar Kannywood ta shirya gagarumin biki na zagayowar ranar Haihuwarta
Rahama ta shirya bikin ne a kasar Cyprus tare da abokananta Fittaciyyar jarumar nan da aka kora ta kamfanin shirya fina-finan Hausa Kannywood, Rahama Sadau ta hada gagarumin bikin zagayowar ranar haihuwarta a kasar Cyprus. Jaridar Premium Times Hausa ta rahoto cewa jarumar ta shirya gagarumin taron ne tare da abokananta.

A baya Hausaloaded.com ta rahoto cewa jaruma Nafisa Abdullahi ta fito tayi bayani dalla-dalla game da ainihin alakar ta da jaruma Rahama Sadau musamman ma a farfajiyar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood duba da yanayin yadda ake yayata cewa dangantaka a tsakanin su tayi tsami.

Nafisa ta ce ita dai gaskiya wannan zargin ba gaskiya bane don kuwa babu wani tsabani a tsakanin su yanzu, inda ta bayyana Rahama a matsayin kanwar ta.

Kalli Sauran Hotunan


Share this


Author: verified_user

0 Comments: