Saturday, 9 December 2017
Kalli Hotunan:- Aisha Buhari, Patience Jonathan, Obasanjo, Dino Melaye, Aliko Dangote, Femi Otedola, Chris Ngige, Da Sauransu A wajen Auren Diyar Bukola Saraki's

Home Kalli Hotunan:- Aisha Buhari, Patience Jonathan, Obasanjo, Dino Melaye, Aliko Dangote, Femi Otedola, Chris Ngige, Da Sauransu A wajen Auren Diyar Bukola Saraki's
Ku Tura A Social Media
Auren Tosin Diyar senate president Abubakar bukola saraki  da mijinta Niyi oluyaka,wanda ankayi auren a babban masallacin birnin tariya abuja, jiya juma'at 8/12/2017 wajen masaukin baki shine Transorp Hilton.
Aisha buhari,tsohuwar first lady Patience Jonathan ,da tsohon shugaban kasa  Olusegun Obasanjo,Chris Ngige, Femi Otedola da dai sauransu.

Kalli hotunan kamar hakaShare this


Author: verified_user

0 Comments: