Kannywood

Jarumi Adam A Zango ya yiwa wanda suke zagin shi domin ya je maulidin Manzon Allah (saw) nasiha

A wani faifan video da jarumin ya sake a shafin shi na Instagram,  jarumin ya bayyana cewa yana mamaki yadda mutane suke murnar ranar haifuwar su amma suke haushi da na fiyayyen halitta (saw).

Daga karshe jarumin ya bukaci su facade ilimi domin ilimi kogi ne, karsu kuntata yalwan bincike a cikin

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *Back to top button