Friday, 1 December 2017
INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJI'UN Wani Ya Daddatsa Dalibai Da Adda A Jihar Borno kalli hotuna

Home INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJI'UN Wani Ya Daddatsa Dalibai Da Adda A Jihar Borno kalli hotuna
Ku Tura A Social Media


Daga Adamu Lawan Mohammed (Bature)

Yanzu wani wanda ba a san ko wanene ba ya shigo cikin makarantar firamari ta Jafi dake karamar hukumar Kwaya Kusar dake jihar Borno da adda, inda ya kashe Yara biyu har lahira da raunata wata daliba da kuma sare hannun wata Malama.

Yanzu haka an garzaya da su asibitin Medical Center dake jihar Gombe.

Saidai matasan gari  sun yi nasarar cafke wanda ya yi laifin inda suka far masa da duka.
Da kyar  jami'an 'yan sanda suka karbe shi a hannun matasan suka tafi da shi ofishinshisu domin yi masa bincike.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: