Friday, 1 December 2017
ILLAR GABA DA KIYAYYA TSAKANIN MUSULMI. Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Home ILLAR GABA DA KIYAYYA TSAKANIN MUSULMI. Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Ku Tura A Social Media


MANZON ALLAH SAW YACE:  ANA BUJIRO (GABATO) DA AIYUKAN MUTANE DUK SATI SAU BIYU'  RANAR LITININ DA RANAR ALHAMIS, ANA YIWA DUKKAN BAWA MUMINI GAFARA, SAI WANDA SUKE GABA DA JUNA,  SAI ACE A KYALE SU SAI SUN SHIRYA.
MUSLUM YA RUWAITO SHI.

DON ALLAH DUK WANDA YASAN SUNA GABA DA WANI MUSULMI DON SON ZUCIYA YAJE SU SHIRYA,  DON SAMUN WANNAN LADA DA KUMA BIYAYYA GA ALLAH DA ANNABI SAW.
ABIN YANA DA WAHALA AMMA A DAURE. ALLAH YASA MU DACE.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: