Saturday, 2 December 2017
Farfesa Galadanci ya Zama Sabon Limamin Masallacin kasa dake Abuja

Home Farfesa Galadanci ya Zama Sabon Limamin Masallacin kasa dake Abuja
Ku Tura A Social Media

Daga Ibrahim Baba Suleiman

Farfesa Ahmad Sa'idu Galadanci a hukumance ya Zama sabon limamin masallacin kasa dake birnin tarayya Abuja.

Farfesa Galadanci Wanda shi ya Jagoranci Sallar Juma'a, Cikakken Ahlussunnah ne Wanda yayi rayuwa da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi.

Farfesa Galadanci ya taba Zama Ambasadan Kasar Naijeriya a Saudiyya, Wanda yayi Shekaru 8 a wannan matsayi, kafin daga bisani yazo yaci gaba da karantarwa.

Muna addu'ar Allah ya maka jagora, ya baka ikon adalci.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: