Saturday, 16 December 2017
Da A Ce Zan Musulunta, Da Ni Ma Sai Na Yi Mauludi, Inji Obasanjo

Home Da A Ce Zan Musulunta, Da Ni Ma Sai Na Yi Mauludi, Inji Obasanjo
Ku Tura A Social Media

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa da a ce zai musulunta da shi ma zai rika yin bikin Mauludi, a gidansa kuma zai rika yin shagulgula fiye da yadda ake yi a yanzu. 

Obasanjo wanda ya bayyana hakan a lokacin da wasu matasan kabilar Yarabawa da Ibo mabiya addinin Musulunci, suka ziyarce shi lokacin da suka kammala gudanar da zagayen Mauludi a kauyen Otta, daga karshe ya sanya wa matasan albarka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: