Friday, 1 December 2017
Buhari Zai Sake Tsallakawa Kasar Jodan Wajen Taron Yaki Da Ta'addanci

Home Buhari Zai Sake Tsallakawa Kasar Jodan Wajen Taron Yaki Da Ta'addanci
Ku Tura A Social Media


A ranakun 2-3 ga watan Disamba ne, ake sa ran Shugaba Muhammad Buhari zai sake tsallakawa kasar Jordan don halartar taro kan ci gaban da aka samu kan yaki da ayyukan ta'addanci a duniya.

Sarkin Jordan, Mai Martaba Abdullahi II ne zai karbi bakuncin shugabannin yankin Afirka ta Yamma da kuma wakilan kasashen duniya 48 inda ake sa ran Buhari zai bayan awa mahalarta taron matakan da yake dauka wajen murkushe mayakan Boko Haram.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: