Monday, 4 December 2017
Atiku Ya Yi Karin Haske Kan Dalilin Komawa PDP

Home Atiku Ya Yi Karin Haske Kan Dalilin Komawa PDP
Ku Tura A Social Media


A karshe, Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya canja sheka zuwa jam'iyyar PDP inda ya nuna cewa kin magance rashin aiki a tsakanin matasa da gwamnatin APC ta kasa yi ne, ya sa ya fice daga jam'iyyar ya koma PDP don tsayawa takarar Shugaban kasa.

Ya ce, ya shiga APC ne saboda yana tunanin cewa jam'iyyar za ta cika alkawarin da ta dauka ne na samar da ayyukan yi har milyan uku ga matasa inda ya ce a maimaikon haka ma, mutane kusan milyan uku ne suka rasa ayyukansu a tsakanin shekaru biyu na mulkin APC.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: