Wednesday, 6 December 2017
Ashe Sunan Buhari Ganduje Ya Sakawa Sabon Asibiti Daya Gina

Home Ashe Sunan Buhari Ganduje Ya Sakawa Sabon Asibiti Daya Gina
Ku Tura A Social Media


Gwamnatin jihar Kano ta sanyawa asibitin Giginyu sunan Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Asibitin da tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya gina Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya karasa, a sanya masa MUHAMMADU BUHARI SPECIALIST HOSPITAL KANO.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: