Friday, 24 November 2017
Wani Dalibin Jami'ar Tafawa Balewa Ya Rataye Kansa A Bauchi

Home Wani Dalibin Jami'ar Tafawa Balewa Ya Rataye Kansa A Bauchi
Ku Tura A Social Media


Daga Haji Shehu

Rahotanni daga jahar Bauchi sun yi nuni da cewar wani dalibin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU BAUCHI) dan aji uku ya kashe kansa har lahira ta hanyar rataya. 

Sai dai wata majiyar ta ce dalibin ba shi ya rataye kansa ba, kawai an same shi ne a rataye kuma ana kyautata zaton wasu mutane ne da baasan ko suwaye ba suka aikata wannan aika aika. 

Wasu kuma sun tabbatar mana da cewar dalibin ya rataye kansa ne sakamakon gaza zuwa IT, da kuma takurar iyaye na ya yi hanzari ya kammala karatunsa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: