Saturday, 4 November 2017
Wallahi Da a Taba 'Darika, a 'Kasar Nan Gwara a Taba "Lantarki Inji Shehi Dahiru Usman Bauchi

Home Wallahi Da a Taba 'Darika, a 'Kasar Nan Gwara a Taba "Lantarki Inji Shehi Dahiru Usman Bauchi
Ku Tura A Social Media


Shahararren malamin addinin Musulunci a Najeriya. Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bayyana cewa.

Naji ana rade-radin cewa 'yan "Izala na kokarin yin 'kulle-'kullen ganin cewa, an kawar da mu 'yan "Darika, kamar yadda suka zuga gwamnati ta kawar da 'yan "Shi'a.

Saboda haka ina tabbatar muku da cewa "Wallahi, da mutum ya taba 'yan "Darika a kasar nan gwara, in ana ruwa ya taba wutar "Lantarki da damuna, ya fi masa sauki__inji Sheikh Dahiru Bauchi.

Rahoto Daga :- Sirrin Siyasar Nijeriya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: