Saturday, 4 November 2017
Video :- Fim Na Musamman Daga Voa Boko Haram Tattaki Daga Bakr Aqida

Home Video :- Fim Na Musamman Daga Voa Boko Haram Tattaki Daga Bakr Aqida
Ku Tura A Social Media
FIM NA MUSAMMAN DAGA VOA: Boko Haram - Tattaki Daga Bakar Akida
Kalli tallar wannan sabon Fim na tsawon awa daya don ganin labarai na sosa zuciya da suka hada da Sarauniyar Mafarauta, Aisha, Bukky Shonibared, Dr. Fatima Akilu da kuma Fati Abubakar. Kalli sabbin bidiyon da ba a taba fitar da su ba, da kuma labaran da ba irinsu aka saba ji a kafofi ba, daga ranar 8 Nuwamba, 2017 a shafukanmu na intanet.


Download video Now


Share this


Author: verified_user

0 Comments: