Saturday, 18 November 2017
Sabon Katin tallafawa Muhammadu Buhari A Zabe Mai Zuwa 2019 Ya Fito A Kasuwa!!!

Home Sabon Katin tallafawa Muhammadu Buhari A Zabe Mai Zuwa 2019 Ya Fito A Kasuwa!!!
Ku Tura A Social Media
Daga Shiek Umar Kwangila

A shirye-shiryen yakin neman zaben 2019, akwai  katin tallafi na kungiyar masu goyon bayan Shugaba Buhari ya kusa shiga Kasuwa.

Katin dai akwai na masu karamin karfi da za a siya akan rahusa mai sauki kan naira dari. Sannan akwai na masu babban karfi da za a siyar a kan matsakaicin farashi naira dubu goma (10,000).

Idan kana son tallafawa fiye da wadannan farashin, to kana iya siyan katin sau biyu ko fiye da haka. 

Masu karatu ko za ku siya?


Share this


Author: verified_user

0 Comments: