Kannywood

Ramadan Booth Ya Samu Best Hausa Actor in African Films Award 2017 A London(kalli Hotuna)

Ramadan Booth a lokacin da yake karbar kyautar Best Hausa Actor  in the African Films Award 2017 wanda Africa Voice Newspaper ta shirya kuma ta kaddamar jiya da daddare a kasar England. Allah ya sanya alkhairi.

Hausaloaded tana taya Ramadan booth murna samun wannan kyauta.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button