Friday, 10 November 2017
Mai yasa bahaushe yake da saurin sakin aure ? Daga matan ko mazan ?Amma Ga Bincike abubuwa Arbain (40) Da ke Janyo Yawan Saki Aure Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Home Mai yasa bahaushe yake da saurin sakin aure ? Daga matan ko mazan ?Amma Ga Bincike abubuwa Arbain (40) Da ke Janyo Yawan Saki Aure Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Ku Tura A Social Media

Sakamakon bincike da muka gudanar akan wasu zawarawa dubu hudu, ya nuna mana hausa-fulani, sune na biyu, a wajen sakin aure, a duniya, bayan wata kabila a India.

Binciken mu ya nuna mana abubuwa arbain (40) sune mafi yawan dalilan da suke jawo yawan saki, a wajen hausawa 

1- Rashin ilmin zamantakewa ta aure
2- Al'adu 
3- Bidi'o'i
4- Matsalar miji
5- Matsalar mata
6- Matsalar iyayan miji
7- Matsalar iyayen mata
8- Matsalar dangin miji
9- Matsalar dangin mata
10- Rashin tsafta
11- Rashin iya kwalliya
12- Rashin iya magana 
13- Rashin ciyarwa
14- Rashin iya kwanciyar aure
15- matsalar rashin adalci
16- Mace goyan kaka
17- Aure kisan wuta
18- Matsalar gidan haya
19- Ruwan ido wajen zabin abokin zama
20- Cin Amanar Aure
21- Auren bariki
22- Auren mace dan kudinta
23 Auren kiyayya
24- Matsalar talauci
25- Matsalar kawaye
26- Matsalar Zafin kishi
27- Kin haihuwa
28- Tsiwa da rashin ladabi
29- Shan kayan maye
30- Kannan miji 
31- Abokan miji
32- Mace mai sata
33- Annamimanci da gulma
34- Tsananin talauci
35- Matsalar wayar sadarwa
36- Rashin lafiyar namiji wajen gamsar da mace
37- Rashin lafiyar mace wajen gamsar da miji
38- Sharrin bokaye
39- Rashin tatttaunawa da bin matakai wajen warware matsala
40 Mace mai aikin gwabnati
A ganin ku da mata da maza wa yafi yawan jawo dalilin rabuwa ?

Share this


Author: verified_user

0 Comments: