Sunday, 5 November 2017
Kannywood :- Nafisa Abdullahi Ta Samu Best Hausa Actress Award 2017 A London (kalli Hotuna)

Home Kannywood :- Nafisa Abdullahi Ta Samu Best Hausa Actress Award 2017 A London (kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media


Nafisa Abdullahi a lokacin da take karbar kyautar Best Hausa Actress  in the African Films Award 2017 wanda Africa Voice Newspaper ta shirya kuma ta kaddamar jiya da daddare a kasar England. Allah ya sanya alkhairi.
Hausaloaded.com na taya jaruma nafisa Abdullahi murna samun wannan kyauta


Share this


Author: verified_user

0 comments: