Tuesday, 28 November 2017
Hotunan Jaruma Maryam Booth A Wajen Hidimar Kasa NYSC A Wannan Shekara

Home Hotunan Jaruma Maryam Booth A Wajen Hidimar Kasa NYSC A Wannan Shekara
Ku Tura A Social Media
Maryam booth daya daga cikin taurarun masana'antar kannywood tana daya daga cikin masu yiwa kasa hidima wato NYSC a wannan shekara ga hotunan wajen camp Ma'ana wajen basu training kafin a rarabasu wajen inda zasuyi hidima


Share this


Author: verified_user

0 Comments: