Monday, 6 November 2017
Dalilin Da Yasa Na Koma Harka Fim, Na Bar WaƘa Inji-M Shareef

Home Dalilin Da Yasa Na Koma Harka Fim, Na Bar WaƘa Inji-M Shareef
Ku Tura A Social Media
Abdul M. Shareef kani ne ga Umar M. Shareef

- Dukkaninsu mawaqa ne, amma shekaru 5 da suka wuce sai Abdul ya koma yin fim
Abdul Shariff, kani ga Umar Shariff, ya bayyanawa majiyar NAIJ cewa ya bar waka domin fim ne bisa kaddara.

A cewarsa, ya kai matsayin fitowa a fim ne ba tare da sanin ko taimakon yayan nasa ba, saboda sha'awarsa da waka bata kai ta yin fim ba.

Ya sami kwarin iwar shigga fim ne a shekarar 2012, kuma yace ya fara da sa'a.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: