Wednesday, 15 November 2017
Audio:- Saukar Da Audion AbdulJabar Yace YAFI Duk Yan Izalar Duniya Ilimi !!!

Home Audio:- Saukar Da Audion AbdulJabar Yace YAFI Duk Yan Izalar Duniya Ilimi !!!
Ku Tura A Social Media

Hhhh Abduljabbar makaryacin banza 😂

Amma jama'a ku fahimci wani abu idan Abduljabbar yace Dan izala tofa ba yana nufin yan izalar Nigeria ba, ( kaulan wahidan ) yana nufin duk wani dan *Izalar* kano irin su Sheik jafar da Dr.Pakistan  sauran dukkanin Malaman mu na Ahlussunnah na kano

Saboda wasu Malaman *izala* basu Abduljabbar basu taba kwakwar maya da shi ba kuma shima Abduljabbar bai San Su ba Amma Malamanmu na kano Su suka hana Abduljabbar sakat shi yasa yake ta soki burutsu akan su.

*GA ABIN DA ABDULJABBAR YA FADA DA BAKIN SA*
👇👇👇
Akan dan *izala* ni gawurtaccen Malami ne, Amma a gaban Malamai ni ban Isa bama kolo ba
!
Amma duk dan *izalar* da ya kwana ya tashi ko mai tsawon gemu ko mai gajere ko mai bakin gashi ko mai fari ko wanda yayi karatu a kasar Hausa ko wanda yaje ya ciyo shinkafa kaza ya hada da ci rani ya dawo.
!
Babu shi daga bangon duniya na gabas zuwa na yamma da larabawan su da baibayan su da fararan su da bakaken su kai da mutanan su da Aljanun su inda akwai Aljanun yan IZALA.
!
A gaba ga yan izala Wallahi ba Alfahari nake ba babu malamin da zaice cak ban daka masa tsawa ya tsugunna ba karku zaci da akwai dan izalar da zai layince min.
!
Kunga ace a baka mai zafi ka fasan nan sai dai ka fasawa jahilai a matsayinka na girmi ka fassaramin inna barka ka fassara ayar ta fassaru ma kayi da kyau in ban sama karkiya ka kasa fassara ayar ba

Dan kunsan malamai insun rika da kana nan Almajirai suna Kofi na kofi na sidda baru ba, ka fassara nace bata fassaru ba kuma ka rasa yadda zakayi.

Ga Audio nan a kasa Ku saurara kuji 

DAGA BAKIN
👇👇👇
Abduljabbar Nasiru Kabara 

*Karan yan Shi'a Abokin DPO*

Amma ni *Nagegime* abin da ya bani mamaki sai gashi *Sheik Muhammad Rabi'u R/Lemu* yana ta lallabar Abduljabbar akan yazo a zauna da shi ayi mukabala akan littafin da ya rubuta da hannun sa Amma Abduljabbar yaki Yadda daga karshema yace tsoro yake ji 😂


*lDAGA
ABDULLAHI
NAGEGIME

AYI SAURARO LAFIYA
👇👇👇👂👂👂


Download Audio Now


Share this


Author: verified_user

0 Comments: