Sunday, 19 November 2017
Audio:- Kisan Da Akawa Sayyadina Usman Dai-Dai Ne A Wajan AbdulJabar

Home Audio:- Kisan Da Akawa Sayyadina Usman Dai-Dai Ne A Wajan AbdulJabar
Ku Tura A Social Media
Abduljabbar yace: Mene ne dalilin da zakaga aibun wadan da suka kashe *Sayyadina Usman* shi da suka kashe shi domin Su karbi kujerar Addini wajan wa ya gajeta shi ? Ko Addini ya haife shi ? Ko ya gaji kujerar musulunci ?

DAGA BAKIN
👇👇👇
Abduljabbar Nasiru Kabara

karen Yan Shi'a


Wallahi lokacin da ni *Nagegime* ina saurarar Karatun littafin ( Rijalu wannisa haular rasu ) lokacin da akazo bada tarihin yadda aka kashe sayyadina Usman duk mai imani sai yayi kuka saboda tausayi shi kansa malamin da yake karanta littafin sai da yayi kuka

Amma yau ga *Abduljabbar* yana cewa dai-dai ne kisan da akawa  Sayyadina Usman 


*DAGA*
*ABDULLAHI*
*NAGEGIME*

AYI SAURARO LAFIYA
👇👇👇👂👂👂Download Audio Now


Share this


Author: verified_user

0 Comments: