Tuesday, 28 November 2017
[AUDIO] Aminu Ala Wakar Yabon Manzon Allah (s.a.w)

Home [AUDIO] Aminu Ala Wakar Yabon Manzon Allah (s.a.w)
Ku Tura A Social Media

Saukar da wakar Aminu Ala wannan wakar dai yayita ne mai taken yabon manzon Allah (s.a.w).

Wannan wakar da aminu abubakar ladan mai lakabi da aminu ala yayi matukar burgeni saboda yayi yabo ne da babu kida  waka ce  zalla wanda hakan yayi matukar burgeni,nasan idan kuma kunka saurari wannan yabo zaku yaba masa. 

Wakar tayi dadi sosai fiye da ake zato saboda haka ake son masu bege su kansance ba a sanya kida kamar ta yan nanaye ba. 

Hausawa kance waka a bakin mai ita tayi dadi sai ku saukar a wayoyinku domin sauraro.

Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: