Friday, 3 November 2017
An Kaddamar Da Motocin Yaki Da Rundunar Sojan Nijeriya Ta Kera (kalli A cikimn Hotuna)

Home An Kaddamar Da Motocin Yaki Da Rundunar Sojan Nijeriya Ta Kera (kalli A cikimn Hotuna)
Ku Tura A Social Media
An kaddamar da motocin yaki wanda rundunar sojin Nieriya ta kera da kanta a yau a babban birnin tarayya Abuja.

Ministan tsaro,  Mansur Dan Ali ne ya jagoranci  kaddamar da wasu sabbin motocin yaki wanda rundunar Sojan Nijeriya ta kera su da kanta, domin Yaki da 'Yan ta'dda a yankin Arewa maso gabas, kuma ministan ya aza tubalin ginin sabon sansanin sojoji da aka yi wa  da lakabi da sunan Muhammadu Buhari a garin Giri dake Abuja.

Ko wane fata za ku yi wa sojojin Nieriya game da wannan ci gaba da aka samu, da kuma yaki da suke yi da kungiyar 'Yan ta'ad.dan Boko Haram?

Daga hotunan kamar haka:-
Share this


Author: verified_user

0 Comments: