Monday, 6 November 2017
Ali Nuhu, Ramadan Booth Da Nafisa Abdullahi Wajen kallon Wasan Man united vs Chelsea A filin Chelsea cikin Lodon (kalli Hotuna)

Home Ali Nuhu, Ramadan Booth Da Nafisa Abdullahi Wajen kallon Wasan Man united vs Chelsea A filin Chelsea cikin Lodon (kalli Hotuna)
Ku Tura A Social MediaKalli hotunan manya manya jaruman masana'antar kannywood a filin wasa na Chelsea wajen kallon wasan tsakanin Manchester united vs Chelsea jiyaba london.

Ramadan booth da nafisa Abdullahi dai sunje ne wajen kaarban kyautar da "films voice of Africa"da ta shirya a cikin garn babban birnin London.

Shi kuma shahararren jarumin nan Ali Nuhu yaje ne wajen wayon shakatawa sai yayi arba da su a can.
Ga hotunan Ali nuhu, Ramadan booth, da Nafisa Abdullahi a filim wasa. 
Share this


Author: verified_user

0 comments: