Wednesday, 22 November 2017
Ali ba ubangida na bane, Ali Kaman Uba ne a gareni”. Inji Adam A Zango

Home Ali ba ubangida na bane, Ali Kaman Uba ne a gareni”. Inji Adam A Zango
Ku Tura A Social Media
A makon da ya gabata ne Zango ya rubuta budadiyar wasika zuwa ga makiyan sa akan kazafi da bata sunan da su ke yi masa a farfajiyar finafinan Hausa na Kannywood, inda ya ce yanzu ya kai makura duk Wanda ya ce masa cas zai ce masa kule.

Shahararren dan wasan kwakwaiyon Kannywood Adam A Zango ya bayyana irin dangantakar da ke tsakanin su da jarimi Ali Nuhu.

Adam A zango ya bayyana haka ne shafin sa na sa da zumunta na Instagram, inda ya karyata zargin da wasu su ke masa na cewa shi da Ali Nuhu ba sa ga maciji da juna.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: