Sunday, 26 November 2017
A Yau Ne Halima Atete Take Bukin Zagayuwar Haihuwarta Shekara 29 A Duniya (kalli Hotuna)

Home A Yau Ne Halima Atete Take Bukin Zagayuwar Haihuwarta Shekara 29 A Duniya (kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media
Su Atete an fara girma...

A yau jaruma yar Maiduguri ta yi bikin zagayowar ranar haihuwar ta (shekaru 29 a cewar ta). Jarumar ta jima tana cewa ba zata kara shekara a harkar film ba amma gashi ta kara shekaru bata yi aure ba.

Sannar yanayin jikin ta baya taimakon ta; gashi de shekarun ta 29 kacal, amma mutane da dama suna ganin tafi haka.

Tun asali ma, bata so harkan fim saboda ta jima ba, hasali ma tace wa gida producing films take, kwatsam sai gata ta fara fitowa a jaruma.

To amma ta wani wuri ba ta da laifi saboda harkan film dadi gare ta, sannan a matsayin ta ta jaruma, ba ko wani irin mutum zata aura ba; dole ya zama yana da dan abun hanu, dole ya zama wayayye mai sassaukar ra'ayi da sauran su.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: