Saturday, 7 October 2017
Tambaya Ga Masu Yi Wa Buhari Makauniyar Soyayya

Home Tambaya Ga Masu Yi Wa Buhari Makauniyar Soyayya
Ku Tura A Social Media

Daga Hajiya Jamila Mu'd Mataimaki

Me ya sa duk martaba da kima da darajar mutum a Nijeriya idan ya fito ya baiwa sbugaba Buhari shawara kan wasu kura-kurai a gwwmnatinsa, sai ya zama abin zagi ko kuma a dauke shi a matsayin makiyin Buhari?

Mun mance cewa a zamanin Sahabbai irin su Sayyadina Umar Da Abubakar (R.A) ana ba su shawarwari game da mulkin su kuma suna dayka?

Ko Buhari ba ya kuskure ne?

Gaskiya dai daya ce, daga kin ta sai bata.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: