Monday, 23 October 2017
Shugaba Buhari Zai Ziyarci Jamhuriyar Nijar A Gobe Talata

Home Shugaba Buhari Zai Ziyarci Jamhuriyar Nijar A Gobe Talata
Ku Tura A Social Media

A gobe Talata ake sa ran shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Nijar domin  halattar taron tattalin arziki a tsakanin kasashen yankin Afrika

A tawagar ta shugaban kasa akwai ministan kudi Mrs Kemi Adeosun da shugaban babban Nijeriya Mr Godwin Emefiele.

Kasashen dake cikin wannan taron sun hada da ‎Nijeriya, Cote d'Ivoire, Ghana da Nijar. Bayan taron a ranar shugaban kasa muhammadu Buhari  zai dawo gida Nijeriya.

Daga Sani Twoeffect Yawuri

Share this


Author: verified_user

0 Comments: