Tuesday, 3 October 2017
Rayuwar Aure Tafi Harkar Film - Tsohuwar Jarumar Hausa Film Fati Ladan

Home Rayuwar Aure Tafi Harkar Film - Tsohuwar Jarumar Hausa Film Fati Ladan
Ku Tura A Social Media
Tsohuwar Jarumar tace bata kewar Kannywood duk da yake tayi rashin ganin  abokan aikin ta da dama, saboda rayuwar da ta samu yafi mata ta masana'antar Film.

Fati Ladan ta kara da cewa a cikin shekaru hudu da tayi a gidan miji, Allah ya arzurta da da namiji amma Allah ya karbi kayanshi, amma far yanzu bata cire tsammanin haihuwa ba.

Daga karshe ta ja kunnen jarumai mata na yanzu da su maida hankalinsu akan sana'ar su, su kuma kare kansu da zarar sun samu miji suyi aure, domin rayuwar jaruma mace 'yar kankanuwa ce.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: