Thursday, 19 October 2017
NEMAN TAIMAKO Naman Kansa Yana Ci Gaba Da Rubewa Sakamakon Rashin Dubu Dari

Home NEMAN TAIMAKO Naman Kansa Yana Ci Gaba Da Rubewa Sakamakon Rashin Dubu Dari
Ku Tura A Social Media
Wannan Bawan Allah Da Kuke Gani Yana Zaune Anguwar fanshekarar Jahar Kano Wanda yanzu Haka Yana Asibitin Shika Dake Zaria kwanaki An Naima Masa Taimakon Al'umma A wannan Gidan Jarida Ta RARIYA. Kuma Allah Ya sa Wasu Suka dauki Nauyin kudin Aikinsa inda Akayi Masa Aiki A Asibitin Apex Hospital Dake Kano. Amma  Ba'a samu Nasara ba.

Yanzu Ciwon Ya fi Na Da can Bayan ma ya soma
Rincabewa Kamar Yadda kuke gani.

Yanzu dai Yana Asibitin shika Dake Zaria domin Ganin likita Amma Babu kudin Aiki da ake za to Za su isa Ayi masa Aiki kimanin Naira Dubu Dari N100,000.

Dan haka ne Ake rokon Al'umma Da su taimaka Masa Da abinda Allah ya hore masu domin ceto rayuwarsa

Gamai Bukatar taimaka masa Za ku iya amfani da wannan lambar Acc kai tsaye

Acc No 0023761583

Acc Name Salisu Idris

B/Name Sterling Bank

Domin Karin Bayani Za ku iya tuntubar wannan lambar 08051192528

Kada Ku manta Share ko like Shima Taimako ne A gareshi

Rahoto daga RariyaShare this


Author: verified_user

0 Comments: