Sunday, 15 October 2017
Mu Daina Girmama Abunda Bai Kama Kara Ya ƙata Ba Ummu shehu

Home Mu Daina Girmama Abunda Bai Kama Kara Ya ƙata Ba Ummu shehu
Ku Tura A Social Media

Abunda ya waje ba akan mukallafi shine inganta imanin shi, sannan ya san abunda sanin abunda zai gudanar da farillan ainihin sa kaman alwala, sallah, tsarki, azumi, da sauransu.

Ya jama'a abu guda biyun nan su ne takalifai na ainihi akan mutum. Abubuwan da suka shafi imani sai kuma ibadu na yau da gobe da abubuwan da suka shafe su.Billahi alaikum ta ina sanin macen da ta shayar da manzon tsira (saw) ya zama daga cikin cikaciken imani? Ko sharadi a cikin sharuddan ibadaat na yau da gobe?

Ka da a mana mummunan fahimta, bamu ce tarihi bai da amfani ba, cewa mukai abunnan goda biyu sune jigo sauran kari ne kawai. Don Allah mu dai na maida karamin abu ya zama babba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: