Thursday, 26 October 2017
Motar Gwamna Fayose Ta Kimanin Naira Milyan 44 Ta Kama Da Wuta A jihar Legas

Home Motar Gwamna Fayose Ta Kimanin Naira Milyan 44 Ta Kama Da Wuta A jihar Legas
Ku Tura A Social Media

Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito motar wadda kirar G-Wagon Marsandi ce, ta kai naira miliyan 44, ta kama da wuta ne akan hanyar ta na zuwa filin tashi da saukan jiragen na jihar Legas.

Sai dai rahotanni sun tabbatar da cewa a lokacin faruwar wutar gwamnan ba ya motar, kamar yadda Kakakin gwamnan jihar wato  Lere Olayinka ya bayyana.

Rahotanni sun tabbatar Ba wanda  ya samu rauni, Sannan ba'a san  musabbabin faruwar gobarar va.

Daga Sani Twoeffect Yawuri

Share this


Author: verified_user

0 Comments: