Saturday, 28 October 2017
Lafiya uwar jiki nau'in kayan abinci 7 dake rage ciwon hawan jini

Home Lafiya uwar jiki nau'in kayan abinci 7 dake rage ciwon hawan jini
Ku Tura A Social Media

A hada su cikin nau'in kayan abinci da muke ci yau da kulum domin rage kamuwa da ciwon zuciya da bugun jini


Bincike ya nuna cewa abinci da aka yi da wadannan kalan kayan abinci suna cike da sinadururruka masu taimakawa wajen rage hawan jini.

Masu bincike sun gano cewa kayan abincin suna cike da sinadari kamar Calcium, magnessium da potassium .

Ka hada su cikin nau'in kayan abinci da kake ci yau da kulum domin rage kamuwa da ciwon zuciya da bugun jini

Ga nau'in abincin kamar haka;

1. Farin wake

2. Kayan abinci da aka sarrafa daga madara

3. kifi musamman Tilapia

4. Cakulati

5. Man zaitun

6. Ayaba

7. Inabi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: