Monday, 16 October 2017
Kannywood :- Sakon Nafisa Abdullahi Ga Yan Sa Ido!!!

Home Kannywood :- Sakon Nafisa Abdullahi Ga Yan Sa Ido!!!
Ku Tura A Social Media
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram. Ga salon

"Mutane da yawa ba aikin yi, shi yasa duk kankancin abu sai ya zama abun magana. Na gaji da yan Nigeria wallahi; kowa sai ya dinga yi kaman wani mutumin Allah mutumin Allah. Mutum ya yi kokari ya gyara kurakurensa, ya daina yi kaman shi waliyyi ne."

Share this


Author: verified_user

0 Comments: