Monday, 2 October 2017
Kannywood:-Kalli Hotunan Bukin Auren Sarkin Waka Nazir Ahmad

Home Kannywood:-Kalli Hotunan Bukin Auren Sarkin Waka Nazir Ahmad
Ku Tura A Social Media
Assalamu Alaikum Warahmatullah Ta’ala Wabar Katuh Da Farko Muna Mika Godiyar Mu Ga Allah Ma Daukakin Sarki Mai Kowa Mai Komai.Zami An Fani Da Wan Nan Dama Don Godewa Yan Uwa Da Abokan Arziki Da Masoyan Mu Na Kusa Da Na Nesa Dan Halartar Bikin Mu,Mungode🤝Mungode🙏🏽Allah Ya Bar Zumunci 🤝Da Wanda Basu Sami Zuwa Ba Mungode Da Adu’ar Su 🤝🙏🏽🙌🏾
Share this


Author: verified_user

0 Comments: