Thursday, 12 October 2017
Kannywood: Har yanzu Ni Budurwace Shar Inji - Rukayya Dawayya

Home Kannywood: Har yanzu Ni Budurwace Shar Inji - Rukayya Dawayya
Ku Tura A Social Media
Fitacciyar jarumar nan tsohuwar fuska a fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood watau Rukayya Dawayya ta fito tayi fatali da kiraye-kirayen da jama'a ke yi mata na ta yi aure inda tace ita fa har yanzu yarinya ce karama.


Shahararriyar jarumar da ta taka muyimmiyar rawa a fina-finai da dama tare kuma da bada gudummuwar ta musamman ma wajen habakar masana'antar ta ayyana cewa ita duka-duka yanzu shekarar ta 29 a duniya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: