Saturday, 14 October 2017
Kannywood : Bello Muhammad Bello Ya Kalubalanci Aminu Shariff Momo

Home Kannywood : Bello Muhammad Bello Ya Kalubalanci Aminu Shariff Momo
Ku Tura A Social Media

Jaruma General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu Sheriff ya yiwa Umma Shehu kuma ya kalubalenci jaruman da ya kira shi domin yi masa tambayoyi, kuma shima a bashi dama ya yiwa Momon tambayo yi shima.

Ku duba wannan hotunan domin karanta abunda BMB ya ceShare this


Author: verified_user

0 Comments: