Saturday, 7 October 2017
Ina Fatan 'Yan Nijeriya Za Su Kara Samun Juriyar Hakuri Da Mu - Buhari

Home Ina Fatan 'Yan Nijeriya Za Su Kara Samun Juriyar Hakuri Da Mu - Buhari
Ku Tura A Social Media

Shugaba Muhammad Buhari ya yi ikirarin cewa ya fatan Ubangiji Ya kara ba al'mmar Nijeriya Juriyar ci gaba da hakuri da gwamnatinsa.

Shugaban ya yi wannan bayani bayan ya kammala taro da Alkalan kotun koli inda ya nuna cewa gwamnatinsa na iyakacin kokarinta wajen tunkarar kalubalen da ke gabanta. Ya ce a lokacin da ya karbi mulki, darajar mai ya fadi a kasuwan duniya kuma gwamnatocin da suka gabata duk sun wawashe kudaden da ke cikin asusun tarayya amma kuma mutane ba su la'akari da haka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: