Friday, 13 October 2017
Duk mai son ya aure ni ya fito zai same ni a arha --inji Hauwa Waraka

Home Duk mai son ya aure ni ya fito zai same ni a arha --inji Hauwa Waraka
Ku Tura A Social Media
Hauwa Waraka sanannyar 'yar fim din Hausa ta yi ikirarin cewar a shirye take ta hadawa duk waanda zai aure ta kayan lefe.

Hauwa ta yi shelar ne a hirar da ta yi  BBC,  inda ta bayyana cewa dukkan mai son ta kar yaji tsoro ko fargabar fitowa ya fada mata.

Ta ce, auren ta ko kadan ba zai yi tsada ba don zata saukaka masa sosai a arha tubus.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: