Sunday, 29 October 2017
Daga Bikin Nadin Fati Nijar Da Rashida Mai Sa'a Sarauta A Jihar Neja (kalli Hotuna)

Home Daga Bikin Nadin Fati Nijar Da Rashida Mai Sa'a Sarauta A Jihar Neja (kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media


A jiya mun ruwaito cewa an kaddamar da bikin nadin Rashida Adam da Fati Nijer.

Wannan hotuna ne daga bikin bada Sarautar wanda aka gudanar da shi a jiya Juma'a, a Dandalin UK Bello dake dake Minna babban birnin jihar Neja, kungiyar masu shirya finafinai na Arewa reshen jihar Neja ce ta ba su sarautar, inda aka baiwa Fati Nijar Sarautar Gimbiyar Arewa, ita kuma Rashida aka bata Sarautar Wakiliyar Arewa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: