Saturday, 14 October 2017
Ba Komai Bane Don Mutum Bai San Wacce Ta Shayar Da Manzon Allah (saw) Ba.

Home Ba Komai Bane Don Mutum Bai San Wacce Ta Shayar Da Manzon Allah (saw) Ba.
Ku Tura A Social Media

Masu gudanarwa a Kannywood kuma daga cikin wadda ake gani suna da ilmin addinin musulunci suna ganin korafe korafe da akeyi akan Umma Shehu saboda ta kasa amsa tambayar wacce ta shayar da Manzon Tsira (saw) ba shida asali.


Ita de wannan tambaya kamar yadda suke fada tambaya ce ta tarihi kuma tarihi miscellaneous ne wato abunda bai da muhimmanci sosai, babu laifi idan mutum bai sani ba idan ba ikirarin malumta yake ba. Amma mutum Aami wato mutum na gama gari ba dole ba ne ya sani.                   Tarihi dai zaizo ne a mataki da uku bayan Aqeedah da Ibadaat wato abubuwa da suka shafi imani da aikace aikace (kamar tsarki, sallah) da sauran su. Kuma idan mutum ya nakalci abu biyun nan ba abunda zai taba musuluncin su.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: