Tuesday, 3 October 2017
Audio:-Sabuwar Wakar Baba Buhari Dodon Magulmata Mai kishin Najeriya

Home Audio:-Sabuwar Wakar Baba Buhari Dodon Magulmata Mai kishin Najeriya
Ku Tura A Social Media


Wannan wata waka ce da wani yayi domin nuna farin cikin dawowar buhari daga London to shima ba a barshi a baya ba.
Wanda sanin kowa ne tafiyar buhari anyi ta ƙaryacr ƙaryace kan cewa ae ya mutu ta zama gawa ana yada hotuna a social media.
To Alhamdulillahi Allah ya kawo shi lafiya ni kai na Mr hausaloaded admin na hausaloaded.com ina taya mai girma shugaban ƙasa muhmmad buhari da samun lafiya.Allah ka kara kareshi daga maƙiyansa.sunan wannan waƙa dai itace "Dodon magulmata mai kishin Nigeria".

Download Audio NowShare this


Author: verified_user

0 Comments: