Sunday, 8 October 2017
Audio:- Sabuwar Waka Bafarawa Ta Takarar Shugaban kasa Nigeria 2019

Home Audio:- Sabuwar Waka Bafarawa Ta Takarar Shugaban kasa Nigeria 2019
Ku Tura A Social Media

Wannan waka ce da matashin yaro ya rewa bashar sanyinna karar hukumar tambuwal local government a karkashin kananan hukumoni na jahar sokoto yayi tashi gudunmuwa a Dr Attahiru Dalhatu Bafarawa.

Ga baitocin wakar baitoci:-

 ==> Haba Garkuwa ka daure bafarawa  kai ka  dace da rikon ƙasa.


==>   Wuta ce a masaƙa babu wanda zai kashe ta in ba bafarawa ba,kazo ka daure ka tuƙamu ta fidamu nigeria ruwa sun cimu.

==> Ka fito yau nigeria mun yarda babu jayaya.

==>   Haba bafarawa kai ka dace da rikon da kasa.

==> Kazo ka tuƙamu ka firdamu gangan   nigeria ruwa sun cimu mu samu sauƙi.

==>  Ga al'umma cikin yanayin talauci,suna mutuwa ga ciwon tamuwa.

  Hausawa kance waka a bakin mai ita tafi daɗi sai ku saukar domin jin cikakon baitutuka na fasihin mawaƙin.Download Audio Now


Music from pressloaded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: