Friday, 13 October 2017
Audio:- Sababbin Wakokin Annur H Abnur 2017

Home Audio:- Sababbin Wakokin Annur H Abnur 2017
Ku Tura A Social Media
Wakar matashin mawaki Annur H Abnur wanda yake waka a karkashin company Abnur entertainment ,company shahararrem mawakin nan nura m inuwa.

Hausaloaded tayi ƙoƙarin  samu muku waɗannan wakokin daga matashin mawaƙin    Annur H Abnur  domin ta faranta muku da daɗaɗan wakokinsa.

Matashin mawakin shima dai yana daya daga cikin manya manyan masu waka a studio din nura m inuwa wanda wasu sun sanshi wasu kuma basu san shiba.

To da wanda ya sanshi da wanda bai sanshi ba ga sababbin wakokin sa nan mai matuktar kalamai masu ratsa zuciya ga masoya ƙafiya itakam ba'a magana sai kun saurara zaku gane zancen.
Ga wakokin  nan kamar :-

==>  Annur H Abnur 'Sirin Ruhi' Song


==> Annur H Abnur 'Tsohon Alqawari' Song


==>Annur H Abnur 'Farin Duba' Song


==> Annur H Abnur 'Inda Rai' Song


Ku kasance da ®www.hausaloaded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: