Tuesday, 10 October 2017
Audio:- Download Jihadin Shehu Danfodio ko Zuru Bai kai ba inji Dahiru Usman Bauchi

Home Audio:- Download Jihadin Shehu Danfodio ko Zuru Bai kai ba inji Dahiru Usman Bauchi
Ku Tura A Social Media
tajjididin shehu dan Fodiyo aikinsa na tajididin addini ya zo Potiskum daga Sokoto? To ko Zuru bai kaiba, akwai wani sarkin musulmi da aka tabayi, wani ritiy gomna yaginawani masallacin jumaa a kusa da zuru, to sai wancan sarkin musulmi suka daidaita akan cewa a baiwa ‘yan IZALA masallacin, da ya aika yagaya masa cewa wasu jama’ar garinku muslmi sunzo sunce in rokeka kabasu masallaci, sai yace kazoo ka yakeni ka bawa musulmi naka masallacin, ko kakan ka dan Fodiyo bai yaki garinmu ba.

Domin ka saurara daga bakin malamin sai ka latsa nan kayi download.Download Audio  NowShare this


Author: verified_user

0 Comments: